About Us

Barka da zuwa Gidan Mata Stories.

Gidan Mata Stories shafi ne na Hausa da aka kirkira domin kawo ingantattun labarai, shawarwari da darussa masu amfani kan soyayya, aure, rayuwar mata da rayuwa da ilimi.

Manufarmu ita ce samar wa masu karatu bayanai masu inganci cikin harshen Hausa domin su samu ilimi, shawarwari da darussa da za su taimaka wajen inganta rayuwarsu ta yau da kullum.

A Gidan Mata Stories, muna mayar da hankali kan:

  • Soyayya
  • Aure
  • Rayuwar Mata
  • Rayuwa Da Ilimi

Muna ƙoƙarin tabbatar da cewa duk abin da muke wallafawa yana da amfani, yana da sauƙin fahimta, kuma yana taimaka wa masu karatu wajen yanke shawara mai kyau a rayuwarsu.

Muna maraba da ra’ayoyi, tambayoyi da shawarwari daga masu karatu domin ci gaba da inganta ayyukanmu.

Mun gode da kasancewa tare da mu.

Gidan Mata Stories

Labaran Rayuwa, Soyayya Da Ilimantarwa Cikin Hausa.

Back to top button